Friday, January 25, 2019

Home › › Yadda zaka fashinci soyayyar gaskiya daga wajen budurwar da kake so

Subscribe Our Channel


Idan Har Budurwarka Ko Yarinyar Da Kake Nema
Tana Sonka Da Gaskiya Bada Ha,inci Ba To
Yazama Dole Kasan Ko Kaga Irin Wadannan
Alamu,Alamun Sune Kamar Haka.
(1) Bada Nutsuwa.
Idan Har Yarinya Tana Sonka To Zata Zamo Mai
Nutsuwa Yayin Da Kake Zance Ko Ake Zancenka.
(2) Yawan Kiranka A Waya.
Idan Har Mace Ko Budurwa Na Matukar Son
Saurayinta To Zata Yawaita Kiransa A Waya Bawai
Yimar Filashin Ba.
(3) Akowane Lokaci Taga Yan Gidanku To Zata
Rika Tambayar Ina Wane Kuma Ya Yake.
(4) Yadda Da Duk Wani Hukunci Daka Yanke Da
Kuma Yin Biyayya Ga Umarninka.

No comments:
Write comments