Thursday, July 4, 2019

Home › › YADDA ZAKA TSARA BABY A KARON FARKO

Subscribe Our Channel




Idan kaga 'yar baby tana tafiya sai kaga tashiga
zuciyarka kuma kanason yi mata magana..(1)dafa
rko dai ka tabbata kaima kahadu ma'ana kadau
wanka mai kyau saboda wanka yana daya daga ckn
abunda ke sato maka zuciyara mace..sai karka yi
mata magana sai ka tabbata tazo dai dai gurin da
babu mutane sosai
don wata tana da alkunya.
(2)daka karasa gurinta dakaje sai kafara yi mata
sallama kamar yanda addininmu yatanadar nasan
indai ta cika musulma zata amsamaka kaga
kasamo
hankalinta kenan.
(3)sai kace ranki yadade kiyi hakuri fah nasan ba
mutuncin kyakkyawar mace mai haiba da asali bane
tatsaya ta kula namiji a yayin datake tafiya izuwa
wani guri,amma kiyi hakuri nima bayin kaina bane
wani sashen bangaren jikinane ya uzuramin dole sai
nayi hakan tun yayin da idanuwana sukai arba da
wannan kyakkyawar surar taki.
(4)kar dai incikaki da surutu nasan kina sauri ne
saboda haka nake neman wata alfarma guda 2 zuwa
3 agunki.zata cema inajinka.
(5)don Allah menene sunan hajiyar ne? Zata iya
fadama gsky zakuma ta'iya fadama karya in mai
class ce.
(6)ammm don Allah kozan iya samun full adress
naki?inkayi mata a lkcn zata baka dai2 inbakiya
mataba zata baka wrong.
(7)sai kuma alfarmar karshe wacce tafi kowacce
wuya kace don Allah inason kibani phone number
naki.nanma inkayi mata zata baka inbakayi mata ba
zatace ai bata da phone.
NOTE!!! Karka sake tashin farko ka furta kalmar so
agareta hasalima dakasan takunka sai kaci gaba da
sace zuciyarta da mugayen kalamai masu karya
garkuwar jiki gami da sace zuciyar mace ckn
kankanin lkc,to da kanta inhar kayi tasiri azuciyarta
zata furtama kalmar so..inagayamuku wannan ne a
lkcn dahar kaje gidansu kunsa sunta fah....hmm
mata dai akwai son kulawa inkuwa akasamu akasin
hakan zaka ba daidai ba.sannan suna da bukatar
arinka yabonsu koda kuwa sunsan yabon dakake
musu basukai matsayin ba..mata dai akwai son
abun dariya yayin dakuka kasance ma'abuta
syyya..mata dai suna son shagwaba amma ba ta
hauka bah.bissalam

No comments:
Write comments