Friday, February 1, 2019

Home › › Sirrin gyaran jiki

Subscribe Our Channel


****AMARE GA NAKU****
to amaren da kuke wannan gida wadanda saura
kadan su shiga daga ciki to ga tawa gudunmawar
1-LAUSHI DA SANTSIN FATA
*Yawan shafe–shafe yana bata fatar jiki don haka
idan ana shafa abu kadan a fatar jiki, ya fi amfani
da kuma gyaran fata.*
_A yau mun kawo muku hanyoyi daban-daban
wadanda za a yi amfani da sabulun salo don
gyaran
fata._
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀���
Abubuwan da za a bukata
*HADI NA ①*
•➟Sabulun salo
•➟Zuma
•➟Bitamin E
•➟Man almond (za a iya samun sa a shagunan
kayan kwalliya)
A daka sabulun salon ko kuma a saka abin
kankare
kubewa a kankare. Sannan a zuba
ruwa domin ya narkar da sabulun. Sannan a zuba
‘bitamin E’ da man ‘almond���sai a
kwab su sosai. Irin wannan hadin na gyara fatar
jiki
da kuma sanya ta subul da laushi.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
*HADI NA ②*
•▻Sabulun salo
•▻Man kadanya
•▻Ruwan ganyen ‘aloe bera’
A narka man kadanya a ruwan zafi sannan a
narkar
da sabulun salon shi ma. A samu
gora a zuba hadin man kadanyar tare da na man
kadanya da ruwan ganyen ‘aloe bera’
sannan a girgiza su domin su hadu sosai.
Za a iya amfani da shi nan take daga gama hadi
ko
kuma a zuba a bar shi tsawon sati
biyu sannan a fara amfani da shi.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
*HADI NA ③*
•☍Sabulun salo
•☍Zuma
•☍Kurkum
•☍Man kwakwa
•☍Man Zaitun
Bayan an narkar da sabulun salo a ruwan zafi, sai
a
zuba zuma da kurkum da man
kwakwa da kuma man zaitun. A zuba su a cikin
gora sannan a girgiza sosai domin su
hadu sosai,sannan sai a zuba a murta.
Za a iya amfani da wannan hadin nan take ko
kuma
a jira ya yi tauri bayan sati biyu
sannan a fara amfani da shi.
Wannan hadin yana magance kurajen gumi ko na
fuska da wasu cututtukan fata.
✾・ *GYARAN JIKI* ・✾
❍ SABULUN SALO
❍ MAN AUDUGA
❍ DUDU OSUN
❍ DETTOL
❍ LEMON TSAMI
Zaki hadesu waje 1 ki dinga wanka dashi,
fatarki zata yi laushi da santsi.
2-☐・ *KYAN FUSKA*・☐
▻ DETTOL
▻ SABULUN GHANA
▻ GARIN ZOGALE
▻ FARAR ALBASA
Sai ki hade su guri guda ki kirba a turmi, ki
mulmula ki dinga wanke fuska. Zaki ga yanda
fuskaki zatayi kyau.
3-❖・ *GYARAN FUSKA* ・❖
Wannan wani hadi ne da kesa fuska tayi haske da
annuri ta km kore kurajen fuska.
Ki samu bawon kankana sai ki dinga goge
fuskar dashi.
4-AMARYAR GOBE
・ *GYARAN JIKI ①*・■
*(Fata tayi laushi da sheki)*
➟ MAN ZAITUN
➟ LALLE
➟ KURKUR
➟ MADARAR RUWA
Zaki hade wannan kayan guri daya sai ki
kwaba ki shafe jikinki da fuskarki, idan ya
bushe sai ki murje sannan kiyi wanka.
5-✭◦ *SIRRIKAN QARIN NI'IMA GA AMARE* ◦✭
[1]➟ *Ki samu busashshen zogale ki dakeshi ki
tankade ki rinqa diban cokali 1 kina zubawa a
nono
sekikawo zuma cokali 3 ki zuba aciki ki juya
sosai,yana qara ni'ima sosai da lafiya*
[2]➟ _Asamu kankana da gwanda a gyarasu,ajiqa
dabino ahadasu guri 1 a markadesu azuba zuma
aciki asaka a firij ko qanqara awuni anasha._
[3]➟ *Ki shanya FUREN ZOGALE da 'ya'yanta
acikin
inuwa idan ya bushe seki hada da DABINO ki
daka
ki rinqa sha da nono ko peak milk,wannan hadin
yana saurin saukar da ni'ima.*
[4]➟ QARIN HIPS:
_Ki samu dankalin turawa ki dafashi ya dahu
sosai,idan yasha iska seki damashi da MADARAR
SHANU da ZUMA kadan,ki dinga yawan sha sosai
zakiga yanda hips dinki ze dinga cikowa,Anayi
har
tsawon 1month yanasa jiki ya ciko har
nonuwanma
su ciko su tsaya_
6-✭✭・ *DOMIN SA GIRMAN NONO* ・✭✭
Amaryar da take son nonuwanta su Kara girma ga
hanya mai sauki sai ki samo wadannan*
➟ cukui
➟ gero
➟ alkama
➟ citta
➟ masoro
_Sai ki dake su gaba daya a guri daya, sai ki
samo
madara mai kyau ki ringa debo wannan garin kina
zubawa a madarar kina sha Zaki ga abin
mamaki._
7-sai oga kwata kwata yadda za'a matseshi koda
yake farin aure ba ruwanki da matsi idan har ba
an
samu matsalar rasa budurciba
Zan barku anan
Yaron kunedai
@ # dan_hajiya
Sai kuma hanyoyin gamsar da oga nanan tafe
insha
Allah
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
✿❀・ *GYARAN JIKI AMARYA GOBE* ・✿❀
✆ *WhatsApp*
+2348037538596
═══════

No comments:
Write comments