Friday, January 25, 2019

Home › › Yadda zaka gane original Android

Subscribe Our Channel


Yadda zaka gane original waya daba original ba
a cikin android ma'ana Ana yin wasu wayoyin
original Kamar su TECNO C8 C9 C7 da duk
sauransu Kuma sai kaga kashiga setting about
phone sai su rubuta v6.0 ce Amma Kuma
bahaka bane to ga yadda zaka gane abun
dazakayi kasamu wadannan application guda
biyu ka ajiyesu kodan saboda wannan
applications din sune (CPU Z.APK) da Kuma (ex
file explorer.apk) 1) dafarko kayi download and
install and open dinsa 2) Sai ka fara shiga CPU
Z kaje device zata nuna maka ainashin version
din wayar idan v5.0 a setting suka nuna maka
v6.0 to Karya suke copy ce ba original bace 3)
Kuma ta wajen space zasu rubuta space Kamar
suce 16gb ko 32gb to Ita ex file explorer da ita
zaka Gano ainashin space din wayar sai kashiga
cikin ta sai ka taba option zakaga SD card
analyze kana tabawa zata nunamaka ainashin
space di

No comments:
Write comments