wayar
Android, takan bukaci google account
kafin ta
fara aiwatar da komai na daga gareta.
.
.
Wanda wannan gmail account yana da
muhimmanci ga masu wannan waya.
.
.
Domin kuwa GMAIL ACCOUNT Yana da
sirrika da
kuma amfani sosai
.
.
GA KADAN DAGA CIKIN AMFANIN DA
GMAIL
YAKE GA MASU RIKE WAYAR ANDROID
.
.
= Da gmail Account ne zaka i,ya dawo da
duk
kanin abinda ka goge ko ya fita misali
wani
matsala ya faru da wayar ka wanda
wannan
matsala takai ga har kayi ma wayar taka
RESTORE, ko PLASHING to matuqar kana
da
wannan GMAIL din a wayar ka akwai
hanyoyin da
xaka bi ka dawo da komai cikin wayar
ka.
.
.
= Da GMAIL ACCOUNT ne zaka i,ya bin
diddigin
wayar kada aka sace koda kuwa
barawon ya cire
sim card din ka ya jefar GMAIL account
xai iya
taimaka wa wajen ganin duk inda
barawo yake |
wannan hanyar munyi muku bayanin ta
idan baku
manta va ta yadda xaka bi diddigin
wayar ka da
aka sace ta wayar abokinka abinda
¤
¤
.
.
> Da GMAIL Account ne zaka iya kulle
wayar ka
da aka sace ta xamto barawon da ya sata
wayar
baxa tai masa amfanin komai ba | idan
kuma
kaga dama kayi FORMAT din wayar ta
koda
wayar tana hannun barawon da ya sata
wayar ne
.
.
> Da wannan gmail account ne zaka
samu damar
sauko da applications, videos, photos da
wakoki
daga play store ko Market place na
wannan
waya.
.
.
> Da wannan gmail account ne zaka
samu damar
juya sauran applications din data zo
dasu.
.
.
> Da wannan gmail account ne zaka
bude
wayarka Android, yayinda ta kulle, wato
idan
kasa ta acikin wannan key, sannan kuma
wani
yazo ya danna maka ba dai-dai ba, zata
bukaci
gmail account, to wannan wanda kasa
mata shi
take bukata.
> Rashin saka mata gmail account, zaisa
kayi
asarar wayarka yayinda ta shiga wannan
hali na
bukatar gmail account.
.
.
> karka manta password naka ka ajiyesu
suna da
muhimmanci agareka, karka dauka
kamar ko dole
ne akayi maka, tabbas ajiye tarihin
wannan email
naka, da password naka,
.
.
ka ajiyesu da kyau suna da rana.
> Abinda ake nufi da google account shi
ne gmail
account misalin google account
zeetown32@gmail.com
nafiukg@ gmail.com
nafiu3213@gmail.com
Wannan shi ne misalin Google account
ko Gmail
account, ko Gtalk account.
.
.
.
ME ZAI FARU IDAN KA MANTA GMAIL
DA
PASSWORD NAKA?
Idan kana amfani da Android phone,
sannan
kuma ka manta gmail naka, da password
naka
zai dawo idan ka san alternate email
address
naka. Rashin sanin wadannan abubuwa
zai baka
matsala akan wayanka, domin bazata
dannu ba,
babu wani abu da zatayi, naga amfani
dole saika
cire wannan google account da take
bukata.
.
.
IDAN HAKA TA FARU ANA FLASHING?
Idan kana amfani da android sannan
kuma ta
tambayeka wannan code nata kasa,
kuma ka
manta shi,
.
.
to karkayi mata flashing domin yimata
flashing
bazai haifar da da mai ido ba, domin
zaka rasa
wasu abubuwa nadaga wannan wayan
naka,
domin wani applications din zasu fita
kuma
bazasu dawo ba,
.
.
sannan kuma zata samu matsala
bangaren
browsing nata.
.
No comments:
Write comments