Thursday, July 4, 2019

YADDA ZAKA TSARA BABY A KARON FARKO



Idan kaga 'yar baby tana tafiya sai kaga tashiga
zuciyarka kuma kanason yi mata magana..(1)dafa
rko dai ka tabbata kaima kahadu ma'ana kadau
wanka mai kyau saboda wanka yana daya daga ckn
abunda ke sato maka zuciyara mace..sai karka yi
mata magana sai ka tabbata tazo dai dai gurin da
babu mutane sosai
don wata tana da alkunya.
(2)daka karasa gurinta dakaje sai kafara yi mata
sallama kamar yanda addininmu yatanadar nasan
indai ta cika musulma zata amsamaka kaga
kasamo
hankalinta kenan.
(3)sai kace ranki yadade kiyi hakuri fah nasan ba
mutuncin kyakkyawar mace mai haiba da asali bane
tatsaya ta kula namiji a yayin datake tafiya izuwa
wani guri,amma kiyi hakuri nima bayin kaina bane
wani sashen bangaren jikinane ya uzuramin dole sai
nayi hakan tun yayin da idanuwana sukai arba da
wannan kyakkyawar surar taki.
(4)kar dai incikaki da surutu nasan kina sauri ne
saboda haka nake neman wata alfarma guda 2 zuwa
3 agunki.zata cema inajinka.
(5)don Allah menene sunan hajiyar ne? Zata iya
fadama gsky zakuma ta'iya fadama karya in mai
class ce.
(6)ammm don Allah kozan iya samun full adress
naki?inkayi mata a lkcn zata baka dai2 inbakiya
mataba zata baka wrong.
(7)sai kuma alfarmar karshe wacce tafi kowacce
wuya kace don Allah inason kibani phone number
naki.nanma inkayi mata zata baka inbakayi mata ba
zatace ai bata da phone.
NOTE!!! Karka sake tashin farko ka furta kalmar so
agareta hasalima dakasan takunka sai kaci gaba da
sace zuciyarta da mugayen kalamai masu karya
garkuwar jiki gami da sace zuciyar mace ckn
kankanin lkc,to da kanta inhar kayi tasiri azuciyarta
zata furtama kalmar so..inagayamuku wannan ne a
lkcn dahar kaje gidansu kunsa sunta fah....hmm
mata dai akwai son kulawa inkuwa akasamu akasin
hakan zaka ba daidai ba.sannan suna da bukatar
arinka yabonsu koda kuwa sunsan yabon dakake
musu basukai matsayin ba..mata dai akwai son
abun dariya yayin dakuka kasance ma'abuta
syyya..mata dai suna son shagwaba amma ba ta
hauka bah.bissalam

YADDA AKE AIKA SAKO A GMAIL ACCOUNT

A baya, mun yi cikakken bayani game da
yadda ake bude sabon adireshin Email na
Gmail a wayar hannu. Da fatan duk wanda
ba shi da Email na Gmail, a yanzu ya
mallaki nasa. Idan kuma akwai mai
tambaya, ko kuma akwai wani abu da ba a
fahimta ba game da bayanin da muka yi,
to ana iya yin comment.
Yanzu kuma, za mu yi bayani ne a takaice,
kan yadda mai amfani da Gmail zai aika
sako daga Email din sa zuwa ga wani.
Wannan abu ne mai sauki da ba ya bukatar
wani dogon bayani.
Domin aika sakon Email daga Gmail din ka
kawai abin da za ka yi shi ne,
* Ka bude gmail din ka (wato ka yi login)
tare da email din ka da password ta shafin
www.gmail.com .
* Idan ya bude sai ka nemi inda aka sa
'Compose' sai ka danna.
* Zai budo maka wani shafi.
* To, a wajen da ka ga an sa 'To' anan ne
za ka rubuta adireshin Email din wanda za
ka aika ma sakon.
* Wajen da aka sa 'Subject' kuma a nan ne
za ka rubuta 'maudu'in sakon'.
* Sai ka yi kasa, ka rubuta wasikar ka a
akwatin da aka tanadar, wato wajen da aka
sa 'Message'.
* Da ka gama sai ka danna 'SEND'.
Shikenan! Nan take sakon zai tafi zuwa
Inbox din wanda ka aika ma.


HIKIMAR AMFANI DA GMAIL ACCOUNT



HIKIMAR AMFANI DA GMAIL AKAN
ANDROID
.
Kamfanin da suke yin android sun
kwaikwayi, edit
by M. Kabiru Muhammad, kamfanin
Apple ne
akan yadda suka tsara computar su da
wayoyinsu, dansu gane mai wayar da
wanda ba
mai wayar ba, ta yadda da zarae ta shiga
key,
.
.
to mai itane kadai zai iya budeta,
inkuma ya
kasa saidai aje kamfaninsu.
Amma akan samu matsala wajen sa
wannan
email, idan kasa ba dai-dai ba,
.
.
hartsawon sau goma ajere zasu
gargadeka, da
cewar ka tsaya haka, amma idan ka ci
gaba har
auwa 15, to imbakai wasa ba zatayi
format na
komai nata, nan take zata kashe kanta.
Ta mutu
kenan ko kuma kaje kamfaninsu dan
samun
mafita.
.
.
Masu saida wayar Android, kuna iya
kokarinku
wajen budewa duk wanda ya sayi
wannan waya
daga gareku, amma ku kara kokari,
wajen
fahimtar da mutum muhimmancin
wannan gmail
a wurinsa, da wayarsa. Sannan ku bashi
bayanansa ya ajiyesu na email nasa,
saboda
faruwar matsala gaba.

AMFANIN GMAIL ACCOUNT


Tabbas nasan Duk wanda ya mallaki
wayar
Android, takan bukaci google account
kafin ta
fara aiwatar da komai na daga gareta.
.
.
Wanda wannan gmail account yana da
muhimmanci ga masu wannan waya.
.
.
Domin kuwa GMAIL ACCOUNT Yana da
sirrika da
kuma amfani sosai
.
.
GA KADAN DAGA CIKIN AMFANIN DA
GMAIL
YAKE GA MASU RIKE WAYAR ANDROID
.
.
= Da gmail Account ne zaka i,ya dawo da
duk
kanin abinda ka goge ko ya fita misali
wani
matsala ya faru da wayar ka wanda
wannan
matsala takai ga har kayi ma wayar taka
RESTORE, ko PLASHING to matuqar kana
da
wannan GMAIL din a wayar ka akwai
hanyoyin da
xaka bi ka dawo da komai cikin wayar
ka.
.
.
= Da GMAIL ACCOUNT ne zaka i,ya bin
diddigin
wayar kada aka sace koda kuwa
barawon ya cire
sim card din ka ya jefar GMAIL account
xai iya
taimaka wa wajen ganin duk inda
barawo yake |
wannan hanyar munyi muku bayanin ta
idan baku
manta va ta yadda xaka bi diddigin
wayar ka da
aka sace ta wayar abokinka abinda
¤
¤
.
.
> Da GMAIL Account ne zaka iya kulle
wayar ka
da aka sace ta xamto barawon da ya sata
wayar
baxa tai masa amfanin komai ba | idan
kuma
kaga dama kayi FORMAT din wayar ta
koda
wayar tana hannun barawon da ya sata
wayar ne
.
.
> Da wannan gmail account ne zaka
samu damar
sauko da applications, videos, photos da
wakoki
daga play store ko Market place na
wannan
waya.
.
.
> Da wannan gmail account ne zaka
samu damar
juya sauran applications din data zo
dasu.
.
.
> Da wannan gmail account ne zaka
bude
wayarka Android, yayinda ta kulle, wato
idan
kasa ta acikin wannan key, sannan kuma
wani
yazo ya danna maka ba dai-dai ba, zata
bukaci
gmail account, to wannan wanda kasa
mata shi
take bukata.
> Rashin saka mata gmail account, zaisa
kayi
asarar wayarka yayinda ta shiga wannan
hali na
bukatar gmail account.
.
.
> karka manta password naka ka ajiyesu
suna da
muhimmanci agareka, karka dauka
kamar ko dole
ne akayi maka, tabbas ajiye tarihin
wannan email
naka, da password naka,
.
.
ka ajiyesu da kyau suna da rana.
> Abinda ake nufi da google account shi
ne gmail
account misalin google account
zeetown32@gmail.com
nafiukg@ gmail.com
nafiu3213@gmail.com
Wannan shi ne misalin Google account
ko Gmail
account, ko Gtalk account.
.
.
.
ME ZAI FARU IDAN KA MANTA GMAIL
DA
PASSWORD NAKA?
Idan kana amfani da Android phone,
sannan
kuma ka manta gmail naka, da password
naka
zai dawo idan ka san alternate email
address
naka. Rashin sanin wadannan abubuwa
zai baka
matsala akan wayanka, domin bazata
dannu ba,
babu wani abu da zatayi, naga amfani
dole saika
cire wannan google account da take
bukata.
.
.
IDAN HAKA TA FARU ANA FLASHING?
Idan kana amfani da android sannan
kuma ta
tambayeka wannan code nata kasa,
kuma ka
manta shi,
.
.
to karkayi mata flashing domin yimata
flashing
bazai haifar da da mai ido ba, domin
zaka rasa
wasu abubuwa nadaga wannan wayan
naka,
domin wani applications din zasu fita
kuma
bazasu dawo ba,
.
.
sannan kuma zata samu matsala
bangaren
browsing nata.
.

Friday, February 1, 2019

KASHE KASHEN SOYAYYA




KASHE-KASHEN SOYAYYA.
Soyayya ta kasu izuwa gida uku kamar haka:
1 Soyayya Don Sha’awa.
2 Soyayya Don Abin Duniya.
3 Soyayya Ta Ha’ki’ka Ko Gaskiya.
1-SOYAYYA DON SHA’AWA: A wani lokaci mace kan ga namiji ko kuma namiji ya ga mace, sai d’aya daga cikinsu ya ga wani abu a jikin d’ayan har ya ja hankalinsa ya ba shi sha’awa, ya ji yana son wannan mutum saboda wannan abu. To irin wannan ba soyayya bace sha’awa ce da zarar d’aya daga ciki ya biya bu’katar tashi sai a fara neman hanyar rabuwa da juna.
2-SOYAYYA DON ABUN DUNIYA: Irin wannan soyayya Ita ce wadda ake yi don kud’i, ko dan kyau ko dan wani ‘kyale-‘kyalen duniya. Ita ma irin wannan soyayya ba ta cika nisa ba, da zarar abun da ake yin soyayyar dan shi ya gushe, sai a fara shirye-shiryen nesanta da juna.
3-SOYAYYA TA HAK’IK’A KO GASKIYA: Irin wannan soyayya ita ce wadda ake amfani da hankali da tinani wajen kafa ta. Duk soyayyar da ba a gina ta a kan sha’awa ko wani abun duniya, ko wani mugun nufi ba, to wannan soyayya ta gaskiya ce. Kuma ita ce irin soyayyar da take d’orewa wadda ba ta yankewa har abada.

YADDA ZAKA SAMU DUBU 30 KO 40 A KOWANNA KALAR LAYIN MTN

Assalam alaikum ba wani Abu bane mai wuya ko
Abun mamaki Dan kinji ance zaki samu kudin kira
 mai yawa haka abunda ake bukata shine da farko
 ka kasance mai jajircewa
Sannan tare da hakuri tabbas wannan hanyar suna
 bada wa kuma garabasane kyauta ba tare da kak
ashe data mb din kana ko makamancin haka ko
kaje kana ta Neman referral
Wannan hanyace da zaka yi iya kokarinka Dan ga
nin ka samu
Da farko de ba tare da bata lokaciba abunda zaka
yi shine
Ka danna
*123*40*3# ko kuma *123*40*2#
Amman mai
3 din yafi bada kaya idan ya bude Zai Baku optio
n sai kayi reply da 1
Amman ba dukan farko kanayi zasu bakana no sa
i kayi tayi kayi tayi zaka iyayin sama da
100 ma Amman kuma tabbas suna biya
Post by Admin Ibrahim Khalil sinikom
Idan kanason Karin bayani
Sai ka kira
08140018431
Allah ya bada sa.a

AN KASHE WATA MATA TA HANYAR JEFATA A RIJIYA


Masu aikin ceto sun gano gawar wata mata,
Shahida Bibi wacce a ke zargin 'yan uwanta maza
sun jefa ta cikin rijiya da ranta, sannan suka cike
rijiyar da kasa.
Mahaifiyar Shahida Bibi ce ta kai rahoton ga 'yan
sanda lamarin, inda ta ce 'ya'yan ta maza suna
yunkurin abin da suka bayyana da kawar da
shaidanu daga gidansu.
Ta ce wani mai bayar da maganin aljanu ne ya sa
su yin hakan.
'Yan sanda sun kama mazan biyu, 'yan uwan
matar
da ake zargi da kashe ta.
An ce mazan biyu sun nannade 'yar uwar ta su ne
a
cikin bargo, sannan suka jefa ta cikin rijiyar, suka
kuma cike rijiyar da kasa da duwatsu.
Masu aikin ceto sun shafe sa'o'i talatin suna
kokarin
ciro matar.
Masu aikin ceton sun rika hutawa saboda iskar
numfashi da ke kare musu.

SAHIHIN MAGANINATA

Maganin Karin lafiya GA mace ki samu
Lalle
Tafarnuwa
Zogalai
Sai ki dafa zogalai din
Lallan kuma ki kwavashi..
Saiki dauki xogalan kiraba biyu
To
rabi kihada da daya da Lallan daya kuma da kici
haka
Saeki sheki wannan tafarnuwar sau uku
.zakizo kibani labari daga
Princess eyshert

Sirrin gyaran jiki

****AMARE GA NAKU****
to amaren da kuke wannan gida wadanda saura
kadan su shiga daga ciki to ga tawa gudunmawar
1-LAUSHI DA SANTSIN FATA
*Yawan shafe–shafe yana bata fatar jiki don haka
idan ana shafa abu kadan a fatar jiki, ya fi amfani
da kuma gyaran fata.*
_A yau mun kawo muku hanyoyi daban-daban
wadanda za a yi amfani da sabulun salo don
gyaran
fata._
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀���
Abubuwan da za a bukata
*HADI NA ①*
•➟Sabulun salo
•➟Zuma
•➟Bitamin E
•➟Man almond (za a iya samun sa a shagunan
kayan kwalliya)
A daka sabulun salon ko kuma a saka abin
kankare
kubewa a kankare. Sannan a zuba
ruwa domin ya narkar da sabulun. Sannan a zuba
‘bitamin E’ da man ‘almond���sai a
kwab su sosai. Irin wannan hadin na gyara fatar
jiki
da kuma sanya ta subul da laushi.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
*HADI NA ②*
•▻Sabulun salo
•▻Man kadanya
•▻Ruwan ganyen ‘aloe bera’
A narka man kadanya a ruwan zafi sannan a
narkar
da sabulun salon shi ma. A samu
gora a zuba hadin man kadanyar tare da na man
kadanya da ruwan ganyen ‘aloe bera’
sannan a girgiza su domin su hadu sosai.
Za a iya amfani da shi nan take daga gama hadi
ko
kuma a zuba a bar shi tsawon sati
biyu sannan a fara amfani da shi.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
*HADI NA ③*
•☍Sabulun salo
•☍Zuma
•☍Kurkum
•☍Man kwakwa
•☍Man Zaitun
Bayan an narkar da sabulun salo a ruwan zafi, sai
a
zuba zuma da kurkum da man
kwakwa da kuma man zaitun. A zuba su a cikin
gora sannan a girgiza sosai domin su
hadu sosai,sannan sai a zuba a murta.
Za a iya amfani da wannan hadin nan take ko
kuma
a jira ya yi tauri bayan sati biyu
sannan a fara amfani da shi.
Wannan hadin yana magance kurajen gumi ko na
fuska da wasu cututtukan fata.
✾・ *GYARAN JIKI* ・✾
❍ SABULUN SALO
❍ MAN AUDUGA
❍ DUDU OSUN
❍ DETTOL
❍ LEMON TSAMI
Zaki hadesu waje 1 ki dinga wanka dashi,
fatarki zata yi laushi da santsi.
2-☐・ *KYAN FUSKA*・☐
▻ DETTOL
▻ SABULUN GHANA
▻ GARIN ZOGALE
▻ FARAR ALBASA
Sai ki hade su guri guda ki kirba a turmi, ki
mulmula ki dinga wanke fuska. Zaki ga yanda
fuskaki zatayi kyau.
3-❖・ *GYARAN FUSKA* ・❖
Wannan wani hadi ne da kesa fuska tayi haske da
annuri ta km kore kurajen fuska.
Ki samu bawon kankana sai ki dinga goge
fuskar dashi.
4-AMARYAR GOBE
・ *GYARAN JIKI ①*・■
*(Fata tayi laushi da sheki)*
➟ MAN ZAITUN
➟ LALLE
➟ KURKUR
➟ MADARAR RUWA
Zaki hade wannan kayan guri daya sai ki
kwaba ki shafe jikinki da fuskarki, idan ya
bushe sai ki murje sannan kiyi wanka.
5-✭◦ *SIRRIKAN QARIN NI'IMA GA AMARE* ◦✭
[1]➟ *Ki samu busashshen zogale ki dakeshi ki
tankade ki rinqa diban cokali 1 kina zubawa a
nono
sekikawo zuma cokali 3 ki zuba aciki ki juya
sosai,yana qara ni'ima sosai da lafiya*
[2]➟ _Asamu kankana da gwanda a gyarasu,ajiqa
dabino ahadasu guri 1 a markadesu azuba zuma
aciki asaka a firij ko qanqara awuni anasha._
[3]➟ *Ki shanya FUREN ZOGALE da 'ya'yanta
acikin
inuwa idan ya bushe seki hada da DABINO ki
daka
ki rinqa sha da nono ko peak milk,wannan hadin
yana saurin saukar da ni'ima.*
[4]➟ QARIN HIPS:
_Ki samu dankalin turawa ki dafashi ya dahu
sosai,idan yasha iska seki damashi da MADARAR
SHANU da ZUMA kadan,ki dinga yawan sha sosai
zakiga yanda hips dinki ze dinga cikowa,Anayi
har
tsawon 1month yanasa jiki ya ciko har
nonuwanma
su ciko su tsaya_
6-✭✭・ *DOMIN SA GIRMAN NONO* ・✭✭
Amaryar da take son nonuwanta su Kara girma ga
hanya mai sauki sai ki samo wadannan*
➟ cukui
➟ gero
➟ alkama
➟ citta
➟ masoro
_Sai ki dake su gaba daya a guri daya, sai ki
samo
madara mai kyau ki ringa debo wannan garin kina
zubawa a madarar kina sha Zaki ga abin
mamaki._
7-sai oga kwata kwata yadda za'a matseshi koda
yake farin aure ba ruwanki da matsi idan har ba
an
samu matsalar rasa budurciba
Zan barku anan
Yaron kunedai
@ # dan_hajiya
Sai kuma hanyoyin gamsar da oga nanan tafe
insha
Allah
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
✿❀・ *GYARAN JIKI AMARYA GOBE* ・✿❀
✆ *WhatsApp*
+2348037538596
═══════

Yanda Zaka More Facebook A Wayar China

Kamande yanda muka sani a yanzu kananan
wayoyi kirar kasar China sun bazu, kuma sunyi
yawa, komuce sun zama gama gari a hannun
al'umma. Wasu suna iya sarrafa application na
Java, wasu kuma basa iyawa. Watakila masu
amfani da irin wa'annan wayoyin zasuso sumori
Facebook, amma saboda babu wani application
na musamman da akayi saboda irin wa'annan
wayoyin yasa mutane basajin dadin wayoyin.
Wayoyin dazamuyi magana akai sune ake kira da
Chinese phone, wato wayoyin China, kamarsu
Tecno, da Gionee, da Itel, da Rokea, da MBO da
sauransu. Wa'annan wayoyin munsan wasu suna
zuwa da application na Facebook wasu kuma
basa zuwa dashi. Wasunsu kuma saide ayi
amfani da internet ayi Facebook, wanda hakan
abune mai wahala inde mutum bai kware a iya
sarrafa Facebook ba.
Koda waya mai Java ce idan aka tura mata
application na Facebook na Java, zaka samu
bata iya aiki dashi, kokuma bata iya tafiyar dashi,
saboda yayi mata nauyi. Wasu kuma
kwatakwatama basa iya installing nashi, saboda
banasu bane.
To acikin wannan tutorial din zamu baku wani link
ko URL address dazaku saukar da wani
application na Facebook, wanda yake kamada na
Nokia. Kuma shima yana aiki lafiya kalau, sannan
yanada saukin tafiyarwa a China phone.
Shimade wannan application din na Facebook ne,
kuma dai-dai yake dana Nokia, saide idan
katurawa Nokia bazata iya budeshi ba, kodayake
wasu Chinese phone dinma basa iya budeshi.
Yana aiki da data kuma yana sauri duk dacewa
wani lokacin yana dantsayawa, idan babu network
mai karfi.
Wannan application din yana aikine kadai gamasu
aiki da China phone, kuma bashida nauyi, domin
baifi 300Kb ba. Sannan ana iya installing nashi a
wasu wayoyin ko da kuwa babu memory card
idan akwai isasshen gurin ajiyewa.
Domin saukar da wannan application din kudanna
nan saiku saukar dashi a wayoyinku. Bayan
kungama saukarwa saikuyi installing nashi, saiku
fara more abunku. Kuma yana aiki sosai koda
kuna kan free mode ne. Amma fa asani baya aiki
sosai idan babu yanayin sadarwa mai kyau, kuma
mai karfi.
Bari de mutsaya anan inaga bayanin yakammalu,
kuma muna fatan zai taimaka wajen a more
Facebook a kanana dakuma wayoyin China.
Wannan tutorial din na jarrabashi nagani, kuma
yayi aiki sosai, na gwadashi akan wata Tecno.
Kucigaba da kasancewa da wannan shafin a
kodayaushe, domin hakan shine zaibamu kwarin
gwiwa wajen jajircewa dakawo muku ingantattun
tutorial, mun gode ahuta lafiya.

YADDA ZAKAYI KOFI DIN TEXT TA WAYAR ABOKIN KA BA TARE DA YASANIBA

Kawai ka tabbatar bluetooth din wanda xakayi
copy din a bude yake sannan ka danna menu
na wayarka ka shiga setting idan ya bude kaje
inda aka rubuta Sync and backup saika shigga
phone switch idan ya bude xakaga Copy from
this to saika shiga ka duba gefe xakaga inda
aka rubuta done ko save sai ka dannan xakaga
ta nunama inda xakayi search na bluetooth to
sai kayi idan ta kamo bluetooth din wanda
xaka copy shikkenan yanayin accept xakaga ta
para copy din shikkenan idan ta gama sai kaxo
ka duba inbox dinka xakaga text message sun
dawo wayarka.

HANYAR DA ZAKABI DOMIN BOYE KOWANNA KALAR FOLDER A MEMORY CARD DINKA

Idan kanaso ka boye wata polda da take cikin
memory ka sabo da bakaso wani ya ga abin
dake
ciki to kawai ga yadda zakayi:
kaje kan memory ka ka danna option ka shiga
wajen da ake kirkirar polda wato add folder to
idan
kaje sai ka rubuta sunan da kakeso poldar ta
kasance amma saika kara alamar .jad a
gavanta
misali sunan foldar ka sinikom to sai ka kara
alamar
.jar wato xata xama sinikom.jad to idan kayi
haka
sai ka dawo ka debo duk abin da kakeson
boyewa sai ka xubasu acikin wannan sabuwar
poldar
sannan sai ka kara komawa inda ake kirkirar
poldar wato add polder sai kayi wata sabuwa
amma sunan daka sawa ta farko to itama
wannan
haka xakasa amma ita .jar xakasa misali
Abdulmusa.jar aha kanayin haka inka dawo kan
memory xakaga wannan poldar da ka xuba
abubuwan a ciki ta bace. Idan kuma xaka dawo
da
ita to sai kaje kan poldar ka mai suna
Abdulmusa.jar
sai ka cire {r} wato Abdulmusa.ja xakaga ta dawo
ALLAH YA BADA SA,A

Friday, January 25, 2019

Yadda zaka kara karan speakers din wayar ka

Yadda zaka Karawa wayarka Karan speaker 1)
dafarko kayi download na mtk engineer.apk)
2)Sai kayi rooting 3) bayan kayi install kayi open
4 ) zakaga speaker a tools 5) zakaga Yanayin
Karfinta a 60 ko 70 sai ka mayar 255 zakaga
canji